Monday 20 March 2017

RAMUWAR GAYYA.. 27

*RAMUWAR GAYYA........ 💘*

     _love story 50,50_

   *Fertymerh Xarah*

               &

*Ummy Aysher*

          27

  
      Dagashi har ita murmushi suka saki mai ďauke da soyayyar juna, kafin ta juya tana faďin Ina xuwa ta nufi cikin gida,

Mama tayiwa bayanin xuwan baqonta sai tabata makullin falon babanta taje ta buďe masa kana ta fita har lokacin yana tsaye jingina da motarsa yana kallon yanayin unguwar ta madubinsa,

Yana ganinta ya saki wani murmushi itama murmushin tayi tana faďin bismillah,

Ya rufe motar kana yabi bayanta har falon mahaifinta, ya xauna yana kallon pics ďin dake falon,

Ta xauna tana kallonsa,
'nifa kamar mafarki nakeyi, ya dubeta,

'matso in mintsineki ko xaki gasgasta, tayi dariya tana kallonsa,

'As I can see you miss me alot, nace baxan xo ba harda kuka ake min, ina ganin nafiki damuwa dake Ashe kin fini damuwa duk da dai nasan nafi sonki,

'haka dai kace amma ba gsky bane, ta tashi tana faďin ,ina xuwa, yayi Saurin tsaidata,

'Ni karki kawomin komai bana buqata ganinki ma ya wadatar, shiyasa naqi sanarda ke xuwa kada ki wahalarda kanki,

'Au abinma yar hakane, ko ruwan gidanmu baxaka sha ba, ya gyada kansa yana kallonta,

'Seriously am ok, bafa yau naxo ba, tun jiya a hotel na kwana kinga I need nothing, xo ki xauna nacigaba da kallonki, bakisan ynda nayi missing Naki ba dabaxaki tashi kibarni ba,

Tana dariya ta dawo ta xauna cikin jin kunya ya tashi ya dawo inda take xaune,

'Ni ynxu naga sai wani guduna kikeyi, me kike nufi? ta dubesa bayan tayi far da ido,

'akan me xn guji sahibina, Ina tsoron baba ya sameka a kusa dani,

'is not bad, kinga xaice a matse nake inturo magabatana, tayi dariya sosai haďe da rufe fuskarta da tafin hannayenta,

Kallonta yake cikin so da qauna he Rilly miss her ji yake kamar ya rungumeta xuwa jikinsa,

Sun dade sosai suna hira kafin Abba ya dawo, ta gabatar da sawwam garesa,

Sun gaisa yayi masa tambayoyi, sawwam ya bashi amsa kuma ya gamsu,

Mama ma taxo sun gaisa da sawwam ta yaba da hankalinsa,

Sawwam ya tsinci kansa cikin farin ciki ganin bai sami matsala a gun iyayenta ba, sai ya sanya a xuciyarsa khairi tashi ce,

Qanninta haka suka xagaye sa kamar wani Wanda suka sani sai hira suke gwani sha'awa khairi na gefe xaune tana kallonsu da murmushi,

Sanda ya tashi tafiya ta ďauko rafar kuďi yabasu, sukayi godiya suka nufi cikin gida cike da murna,

A tare suka fito da khairi kamar kada su rabu haka kowa keji a xuciyarsa ya dubeta,

'Yanxu kixo muje ki xagaya dani, inga garin Bauchi idan naje gida xnbawa Dad da Mami labari,

'shikenan bari Nashiga gida na fito, yana tsaye harta shige cikin gidan kana ya shiga motar yana jiranta,

Bata jima ba sai gata ta fito Kuwa ďauke da wata Leda a hannunta tana shiga ta ajiyemasa a baya,

Mama tace a baka snacks ne tunda bakaci abinci ba idan kaje masauki kaci,

'oh da alama mama na sona,kiyimin godiya sosai gareta,

'olready nayi mata, tunda ta baka kamar ni tayiwa kyauta kaga kuwa dole inyi mata godiya,

Yayi murmushi har cikin ransa yaji daďi, kana ya tayarda motar yana faďin Ina Muka nufa kinsan bnsan gari ba inkuma xn baki motar ne kijamu kixo gata,

'OK tor idan ka shirya xuwa lahira ynxu sai ka kawo nayi driving,

'indai tare xamu je ai shikenan, bana so na mutu na barki ko ki mutu kibarni,

'Insha Allah baxamu mutu ynxu ba sai munyi.... Sai Kuma tayi shiru,

Ya ďan dubeta,
'sai munyi me... ta ďauke kanta gefe tana murmushi qasa qasa cikin jin kunyarsa,

'kinyi shiru ki qarasa ko na tsayar da motar a fasa xuwa,

'AURE ta bashi amsa fuskarta na gefe,

yayi murmushi bayan ya maida hankalinsa ga driving da yake,

'wannan ta fini matsuwa da auren, da alama anyimin wani tanadi ne,

Ta juyo tana kallonsa,
'wai an matsu ko kunyar faďi bakaji ba, in dan tani mutabbata a hakan Ina ruwana, ta faďa fuskarta ba walwala, ya tabe bakinsa haďe da kawar da mgnr ta hanyar faďin,

'Ina Muka nufa ynxu, ta nuna masa hanya bakinta a tunxure ,yayi dariya ganin yanayinta yana son mace mai shagwaba,

Kin min kyau a haka, ta qara tunxurewa, sosai yake dariya......

Sun yi radius a ranar, ta kaishi gidan qawayenta ya gansu sun ganshi, he feels happy da xuwansa Bauchi kamar baxai koma ba yaji daďin kasancewa da khairi,

Sanda ya kawo ta gida ya bata tsarabar da yaxo mata da Ita, ta karba tana kallonsa da murmushi ya riqe hannunta,

'I will miss you khairi kamar karnaje na barki,ta dubi hannunsa dake Kan nata tana murmushi,

'Nima xnyi kewarka kamar kada ka tafi, yayi shiru kawai ya janye hannunsa daga nata.....

Sallama sukayi ta shiga motar ya fice itama tayi cikin gida jikinta a matuqar sanyaye she need him,

Kayan daya bata ta nunawa mama da Abba, dogayen rigunane  masu kyau da tsada samfurin India duk duwatsu ne ajikinsu, sai takalmi da gyaluluwa harda kayan barci aciki har kunya taji da tasan dasu da tacire tun kafin su Abba sugani, sai faman murmushi take ita kaďai

Da dare sun sha hira a waya Kamar kada su rabu, da kyar suka iyawa juna Sallama cike da kewar juna,

Washe gari yabar garin
Bauchi baya ya sanarda ita a waya ya wuce,

A ranar faruq yaxo gidansu Anyi Sa'a ya sami Abba har take gayamasa ai khairi ta kirasa a waya sanda tana Skul,

Abba yaji daďin ganinsa sun jima suna hira kafin ya nufi inda khairi,

A Wannan lokacin ya sanarda ita irin soyayyar da ya jima yanayi mata Kuma yana son iyaye su sani susan da Mgnr da tagama karatu ayi bikinsu,

Shiru tayi tana kallonsa da tsananin mamaki,
Bayan mutuncin dake tsakaninsu batasan komai ba, tasan waye faruq, he is simple bashi da hayaniya, halayarsa na birgeta duk da yake kyakkyawa amma batajin xata iya barin sawwam a halin da ake ciki ynxu,

Ta gyara tsayuwarta tana kallonsa,
Am sorry to say faruq, bawai naqi ka bane dan wani abu sai dan sawwam, ina sonsa shi xn aura,

Waye sawwam ya tambayeta Idanunsa akanta,

Tayi shiru tana kallon qasa kafin ta ďago tana kallonsa....


*pherty xarah*

      &

*ummy shatu*

My wattpad Phertymerh1

No comments:

Post a Comment